Jam'iyyar APC
Sakataren kungiyar Triple R da Kahutu Rarara ke jagoranta, Ahmad Bifa ya sanar da cewa tsohon gwamnan Zamfara ya ba si Naira miliyan 500 don tallata Tinubu a 2027.
Rahotanni daga jam'iyyar APc sun nuna cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauki mataimakinsa, Kashim Shettima a matsayin abokin takara a 2027.
Matasan APC a Arewa maso Gabas sun ce za su yi wa Bola Tinubu ruwan ƙuri'u a zaɓen 2027 bayan ya sake zaɓar Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta lissafo wasu daga cikin manyan ayyukan da ta ke ganin za su ba Tinubu kuri'a a 2027.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta nuna damuwa kan ci gaba da tsare tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai. Ta ce APC na son tsare shi.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC reshen jihar Kano ta karyata cewa akwai wasu daga cikin manyan 'ya'yanta da suka fice daga cikinta ziwa NDC.
A labarin nan za a ji cewa Dakta Hakeem Baba-Ahmed tsohon hadimin shugaban kasa a ofishin Kashim Shettima ya yi magana kan tsare Nasir El-Rufa'i.
Majalisar wakilan tarayya ta rantsar da Shuaibu Rabiu a matsayin dan majalisa mao wakitar Dawakin Kudu da Warawa daga Kano bayan nasara a zaben cike gurbi.
Gaskiyar maganar yadda aka canza 'yan takaran APC daga baya ta fito. Sakataren yada labaran APC ya ce akwai abubuwan da aka yi la’akari da su wajen canjin.
Jam'iyyar APC
Samu kari