Jam'iyyar APC
Dan takarar gwamnan APC a jihar Bauchi, Muhammad Abubakar ya zabi tsohon kwamishina, Farouk Mustapha a matsayin abokin takarar shi a zaben gwamna na 2027.
Karamin Ministan raya yankuna, Alhaji Uba Maigari, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai samu gagarumar nasara a zaben2027. Ya ce zai yi nasara.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya raba miliyoyin kudi har har miliyan 100 ga 'yan dangwalen APC a Kano. An ba su filaye yayin da ake shirin zaben 2027 a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema ya bayyana cewa matakan da Shugaba Bola Tinubu ya dauka a Najeriya zun zama dole domin farfado da tattalin arziki.
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, ya zabi wadda za ta yi masa mataimakiya a zaben shekarar 2027. Gwamna Kefas ya zabo babbar jigo a jam'iyyar APC.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana dalilin da ya sa suke ba wa Bola Tinubu hadin kai.
A labarin nan, za a ji cewa wadansu daga cikin jam'iyyun Najeriya ba su samu dama wajen dora sunayensu a shafin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ba.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rufa'i Sani Hanga ya yi magana game da yadda ya rasa takara duk da biyayya da ya rika yi wa tsarin Kwankwasiyya.
Sanata Rufa'i Sani Hanga ya gana da shugabannin jam'iyyar APC a jihar Kano. Gwamna Abba Kabir Yusuf ya fara kokarin raba hanga da Rabiu Musa Kwankwaso
Jam'iyyar APC
Samu kari