Jam'iyyar APC
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi zargin cewa wani mutum a Gombe ya shirya kai masa farmaki yayin da ya ke jawo zuwa kananan hukumomin Gombe ya gana da 'yan PDP.
APC ta samu gagarumin koma baya da mataimakin shugabanta na jihar Bauchi fa wasu jiga-jigai a karamar hukumar Misau suka sauya sheka zuwa jam'iyyar PRP.
‘Yan adawa suna da ‘yan majalisa kusan 20 ne kadai a cikin 109. NDC tana da sanatoci yayin da wasu jam’iyyun adawa - APM da Accord suke da 1, mun tattaro su a nan.
Abba Kabir Yusuf ya dauki Murtala Sule Garo a matsayin mataimakin gwamna a zaben shekarar 2027 mai zuwa. Ya bayyana dalilan daukar matakin ga Kanawa.
Abubakar Cika Adamu cike yake da da-na-sani saboda kujerar Majalisar tarayya da ya rike na shekaru 4. Dama shi tun farko mutane ne suka saya masa fam a 2015.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta kara wa'adin da ta sanya domin dakatar da karbar sunayen 'yan takara zuwa 14 ga Yuli 2026 domin da 'yan siyasa karin lokaci.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, shugaban APC na kasa, Jamilu Isiyaku Gwamna da 'yan APC sun je gidan Sanata Bayero Nafada da ke PDP a jihar Gombe.
A wannan labari, za a ji cewa tsohon minista Solomon Dalung ya bayyana cewa a shirye ya ke domin amsar duk wani kudi da za a yi masa tayi na neman ya koma APC.
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin kusoshi a jam'iyyar APC ya y watsi da yan takarar da jam'iyyars ta tsayar saboda maganar Muslim Muslim.
Jam'iyyar APC
Samu kari