Jam'iyyar APC
APM ta bukaci Bola Tinubu ya janye daga takarar 2027 saboda cece-kuce kan zargin binciken miyagun ƙwayoyi a Amurka da kuma wasu bayanan FBI da DEA.
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya gargadi shugabannin ƙananan hukumomi cewa za su rasa mukamansu idan APC ta gaza lashe yankunansu a zaɓen 2027.
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Mallam Isa Yuguda ya ce caca ce mai girma ga tattalin arzikin Najeriya a dawo da tallafin mai wanda ke cike da almundahana.
Jam'iyyar PDP Mai adawa ta amince da shirin G-100 na hada jam’iyyun adawa domin kayar da APC da neman sauya gwamnati a zaben shugaban kasa na 2027.
ADC ta bayyana dalilin rashin halartar Atiku taron G-100, tana mai cewa tattaunawar ta shafi jam’iyyu ne, yayin da tallafin man fetur ya zama batun haɗin gwiwa.
Jam’iyyun adawa sun kafa kwamitoci biyar da aka ba kwanaki 30 domin tsara hanyar samun ɗan takarar haɗin gwiwa da ƙarfafa haɗin kansu gabanin zaɓen 2027.
Wata mata a Arewa ta yi watsi da APC da Tinubu, tana cewa jam’iyyar ba za ta samu kuri’a ko damar yaƙin neman zaɓe a yankinsu ba gabanin zaɓen 2027.
’Yan bindiga sun kai hari Kano karo na uku a jere, inda suka kashe mutum tare da yin garkuwa da shugaban APC na yankin Rogo, Alhaji Audu Fanka Salisu Yahaya.
Hukumar EFCC ta sake yi wa tsohon gwamnan Jihar Bayelsa, Timipre Sylva, kiranye kan zarginsa da cin $14.86m, bayan ya sanar da murabus dinsa daga jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APC
Samu kari