Delta
“Mun samu rahoton satar wani mutumi Sojan ruwa mai suna Ominiyo K.D, ganin karshe da aka masa shine a ranar 29 ga watan Oktoba da yamma a lokacin da yake cikin motarsa kirar Toyota Picnic daga kwalejin injiyan Sojan ruwa.
Kungiyar ma'aikatan man fetur ta NUPENG (Nigeria Union of Petroleum and Natural Gas Workers), ta bai wa dakarun sojin sa'o'i 24 akan su kauracewa farfajiyar wani kamfanin man fertur domin gujewa afkawar ta yajin aiki na kasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis, 2 ga watan Yuli, a dandan wasanni na garin Asaba, inda Tankin dake baiwa kwamin gasar wanka ruwa ya fado, sakamakon gazawa da karafan dake rike shi suka yi.
Dayake ba’a nan gizon ke sakar ba, Alkalin Kotun ya kara umartar INEC ta mika ma Emeka sabuwar shaidar lashe zaben kujerar dan majalisar dokokin jiha mai wakiltar Ndokwa ta yamma, a matsayinsa na halastaccen dan takarar jam’iyyar
Wani Ta’aliki ya auri mata 2 kuma a rana guda kwanan a Jihar Deltan Najeriya. Wannan abu dai ba a saba jin sa ba musamman a irin wannan yanki na kudancin kasar.
Tsohon gwamnan jihar Delta Udaghan ya gargadi 'yan siyasa magoya bayan Ibori da su yi hattara da kuma kiyayewa da abin da zai je ya dawo domin zaman lafiya
Wata matashiya mai shekaru 23 a duniya kuma mai suna Happiness Ozoalor itace mace daya tilo dake sana'ar walda a jihar Delta.
Delta
Samu kari