Delta
Shari’a sabanin hankali: Wata Kotu ta yi ma mataimakin Kaakakin majalisa ‘Ture kaza kwashe kwai’
Dayake ba’a nan gizon ke sakar ba, Alkalin Kotun ya kara umartar INEC ta mika ma Emeka sabuwar shaidar lashe zaben kujerar dan majalisar dokokin jiha mai wakiltar Ndokwa ta yamma, a matsayinsa na halastaccen dan takarar jam’iyyar
Dalilin da ya sa na auri mata 2 a rana guda Inji wani Dan Neja-Delta
Wani Ta’aliki ya auri mata 2 kuma a rana guda kwanan a Jihar Deltan Najeriya. Wannan abu dai ba a saba jin sa ba musamman a irin wannan yanki na kudancin kasar.
Uduaghan ya gargadi magoya bayan Ibori da su yi hattara
Tsohon gwamnan jihar Delta Udaghan ya gargadi 'yan siyasa magoya bayan Ibori da su yi hattara da kuma kiyayewa da abin da zai je ya dawo domin zaman lafiya
Sana'a sa'a: Ku karanta labarin wata mace mai sana'ar walda a jihar Delta
Wata matashiya mai shekaru 23 a duniya kuma mai suna Happiness Ozoalor itace mace daya tilo dake sana'ar walda a jihar Delta.
Delta
Samu kari