Delta
A cikin wani jawabi da NCDC ta fitar a yammacin ranar Asabar, ta bayyana cewa an samu mutum daya da aka tabbatar yana dauke da kwayar cutar a Legas, yayin da ak
Wani mutumi da ba’a tabbatar da sunansa ya yanke jiki ya fadi a babbar kasuwar Igbudu dake garin Warri, ta karamar hukumar Warri ta kudu a jahar Delta, inda kum
Lamarin ya afku ne a ranar Alhamis, 2 ga watan Afrilu a garin Ugbuwangue da ke karamar hukumar Warri ta Kudu a jahar, a rana na biyu da fara dokar hana fita.
Gwamnan jahar Delta, Ifeanyi Okowa ya shiga halin alhini da jimami biyo bayan mutuwar wasu hadimansa guda uku a jajjere cikin kwanaki biyar ta hanyoyi daban daban.
Wasu gungun yan bindiga sun bude ma jama’a wuta a mahadar hanyar Ekete cikin karamar hukumar Udu na jahar Delta, inda suka kashe jami’an Yansanda guda biyu da wani farar hula guda daya.
Wani magidanci dan shekara 48 mai suna Felix Edore ya halaka kansa ta hanyar kwankwadar kwalar fiya fiya biyo kama matarsa da ya yi da laifin cin amanarsa ta hanyar neman maza duk kuwa da cewa igiyar aurensu na daure.
Kwana dubu na barawo, kwana daya rak na mai kaya kamar yadda kwamishinan Yansandan jahar Delta, Hafiz Inuwa ya sanar da kama wasu miyagun mutane masu sata tare da garkuwa da jama’an da basu ji ba, basu gani ba.
Wata majiya da ta nemi a boye sunanta ta bayyana cewa sai da daliban suka sanar da malamin cewa Kelvin bashi da koshin lafiya, sakamakon wani rauni da ya samu a kafarsa, amma duk da haka malamin ya cigaba da bugunsa kamar Allah ya
A sakamakon rikicin kabilanci tsakanin makiyaya da manoma wanda ya sabbaba samun hare haren yan bindiga a wasu yankunan kudancin Najeriya, wata kabila dake jahar Delta ta haramta ciniki da cin naman shanu a tsakanin jama’anta.
Delta
Samu kari