Delta
Da ya ke sanar da hakan a shafinsa na tuwita, Amaechi ya bayyana cewa an fara gwajin sabbin jiragen a kan sabbin titunan jirgin kasa da aka gina daga Itakpe zuw
Tsohuwar shugabar NDDC da aka tsige za ta cirewa Ministan Neja-Deltan Najeriya zani a kasuwa. Joy Nunieh ta yi alkawarin fallasa badakalar da aka yi a NDDC.
Ministan ya ce wannan wuta da Ms. Nunieh ta kunno tayi su ne kawai domin cimma muradun kanta da kuma cimma muradun wasu da ke daukar nauyinta, yana mai cewa wad
Gwamna Ifeanyi Okowa na ihar Delta, ya sanar da cewar daga shi har matarsa da 'yarsa da duk wani danginsa da ya kamu da cutar korona sun warke, ya mika godiya.
Majalisa ta ce Jami’an ‘Yan Sanda da Ma’aikatan Hukumar Neja-Delta sun raba Biliyoyi. Majalisar Dattawan da NDDC su na rikici a kan rabon wannan makudan kudi.
Tsohon shugaban ayyuka na hukumar NDDC, Injiniya Samuel Adjogbe ya sha da kyar bayan hari da wasu yan bindiga suka kai wa motarsa a yankin Ughelli, jihar Delta.
Tsohon Ministan Najeriya ya mutu ya na da shekara 81.Orho Obada tsohon Soja ne wanda ya yi Minista a Gwamnatin Janar Obasanjo. Ya rasu ne jiya a Garin Warri.
Sanata Peter Nwoboshi da Ministan N/Delra su na rigima a kan kwangiloli a NDDC. Ministan Shugaba Buhari ya shiga cikin zargin badakalar N500m a Neja-Delta.
Daga 1999 da aka dawo farar hula a Najeriya zuwa yanzu, mun tattaro maku rahoton adadin kudin da Majalisa, tsofaffin Shugabanni da Jihohin Neja-Delta su ka ci.
Delta
Samu kari