Delta
A yayinda ake ci gaba da samun tashe tashen hankula a kasar, zuwa yanzu dai bata gari sun kai hare hare a wasu gidajen yari biyar a jihohi daban daban a kasar.
Jaridar ta rawaito cewa mazauna birnin Warri sun rufe shagunansu tare da guduwa zuwa gidajensu bayan wasu fusatattun matasa dauke da adduna da tayoyi sun fara
Wani shaidar gani da ido da ya nemi a boye sunansa ya bayyana cewa yaron ya daka tsalle daga kololuwar babbar mota domin ya fada kan wata babbar mota da ta zo
Rahotanni sun bayyana cewa ma su zanga-zanga sun yi ruwan duwatsu a kan jami'an 'yan sandan da ke kokarin hanasu cigaba da gudanar da tattakin da suka fara daga
Gwamnan Delta Ifeanyi Okowa ya yabawa Shugaba Muhammadu Buhari. Ya ce mutanen Jihar Delta sun ji dadin abin da Buhari ya yi masu na gina titin jirgin kasa.
An ce wanda ake zargin, Mista Sunday Okoro Ukwejemifor yana da hannu cikin yunkurin kashe wani dan hamshakin dan kasuwa a garin Sapele mai suna Sunny Nwakego.
Na’urar CCTV ta raba gardamar zargin aikata fyaden da ake yi wa wani mutumi a garin Sepele, jihar Delta. Yanzu ana shirin kai karar zuwa ofishin CID da ke jihar
Idan ajali ya yi kira dole sai an amsa, hakan ta kasance da wani ango da ke tuki zuwa gida bayan cire kudi, inda ya yi hatsarin mota ya rasu a jihar Delta.
Hon Kingsley Chinda ya na tuhumar Rt Hon Femi Gbajabiamila da jawowa Majalisa bacin suna. Ya ce Gbajabiamilla ya na nema ya rufe barnar da wasu su ka yi a NDDC.
Delta
Samu kari