Delta
Hukumar tsaro ta NSCDC ta samu nasarar yin raga-raga da wata maɓoyar man fetur dake aiki ba bisa ƙa'ida ba, haka kuma hukumar ta cafke waɗansu mutane shida.
Ubangiji ya dauki ran tsohon gwamnan jihar Delta, Rt Hon Sam Obi. Ya rasu da safiyar Asabar. Har yanzu ba a riga an tabbatar da dalilin mutuwarsa ba, Vanguard.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da katafaren ginin hukumar raya yankin Niger-Deƙta wato (NDDC) daga ofishinsa, wanda ministan yankin ya jagoranta
Majalisar wakilai ta ƙasa tace Kuɗaɗen da Burtaniya suka dawo dasu najeriya ba na gwamnatin tarayya bane na jihar Delta ne, kuma ta nada kwamiti yayi bincike
Wasu makasan haya sun bindige Okiemute Sowho, wani hadimin gwamnan jihar Delta, Ifeanyi A. Okowa. An kashe shi a garin Sapele da ke jihar Delta ranar Asabar.
Wasu 'yan bindiga da suka sace 'yan uwan ango da amarya a jihar Delta sun bukaci a basu N10m kudin fansa. Ba a bayyana adadin mutanen da aka sace a motar ba.
Yan bindiga da ake zargin makiyaya Fulani ne sun sace amarya da ango da aka shirya daura aurensu a ranar 13 ga watan Fabarairu a Emuhu, Agbor, karamar hukumar I
APC za ta yi wa Mataimakin Shugaban Majalisa da karamin Ministan kwadago sulhu. Olorogun O’tega Emerhor shi ne zai jagoranci wannan sulhun da ake shirin yi.
Anthony Ezonfade Okorodas wani alkali ne a jihar Delta wanda ya bada labarin yadda gwajin DNA ya bankado cewa ba shi ne mahaifin 'ya'yansa uku ba da tsohuwa.
Delta
Samu kari