Daurin Aure
Wani shaida, Malam Hamza Illela, ya sanar da manema labarai cewar mutum daya ya tsira ba tare da samun rauni ba. Wadanda tsautsayin ya ritsa da su sun hada da; Bashar Buhari, Isah Amadu, Abdullahi Salihu, Bashar Dalhatu, Bashar Ma
An gano wayar tane da kuma yadda shi tayi wa wayar karshe, daga nan ta tsallake yayanta hudu ta ce ta tafi bikin suna, tun 1 ga Fabrairu. Shi dai gogan yace suna tsaka da soyayya ne abubuwa suka rikice, inda da yaga abu yayi kamar
Masarautar Damagaram ta jamhuriyar Nijar ta goya wa takwararta Azbin baya bisa amincewa da kafa dokoki saboda a samu sauki wurin aure a yankin, dokokin sun hada da rage kudin sadaki, da hana yin ankon biki, da rage kayan gara, da
Yahanasu wanda ta bayyana cewar shekaru biyar kenan da aurensu, kuma suna da yaro guda daya, ta kara da cewa Nasiru baya kulawa da ita gaba daya, inda tace bai san cinta ba, bai san shanta ba, inji rahoton majiyar NAIJ.com.
A karshen satin da ya gabata ne aka daura auren diyar Osinbajo da sahibinta, dan tsohon sojan Najeriya, John Shagaya. Manyan baki daga ciki da wajen Najeriya sun halarci taron bikin. Shugaba Buhari da mai dakinsa, Aisha Buhari, da
A cewar Safiyya, Amaryar mai suna Nana ta gamu da ajalinta ne a sakamakon wata gobara da ta taso a gidanta, kwanaki uku kacal da tarewarta da Angonta Jabeer, sai dai ba’a bayyana garin da wannan lamari ya auku ba.Majiyar ta ruwa
Da yake bayyana hakura da auren nasu, matashin, Chiadi; kamar yadda aka fi kiransa, ya ce "duk da kasancewar aurenmu umarnin ubangiji ne, mun hakura da shi. Mun daina ma zancen auren kwata-kwata, zamu zuba ido mu ga abinda Allah
Rahotanni daga jihar Kano na nuni da cewar jami'an tsaro sun kori wakilan tsohon gwamnan Kano kuma Sanatan Kano Ta Tsakiya wato Dr. Rabiu Musa Kwankwaso daga wajen daurin auren 'yar hamshakin dan kasuwa Fatima Aliko Dangote.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mai martaba Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi ne ya daura wannan aure da ya samu halartar jiga jigan yan siyasa, hamshakan yan kasuwa, manyan jamian gwamnati tare da mai kudin Duniya, Bill Gates.
Daurin Aure
Samu kari