Daurin Aure
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a wata rana wani matashi mai suna Faiza Nurdin mai shekaru 28 na zaman zamansa a kofar gida, sai makwabciyarsa mai suna Aisyah mai shekaru 32 ta zo wucewa ta gabansa, inda bayan gaisawa ta tambaye shi ‘
Al'ummar hausawa kamar sauran al'ummomi suna da nasu tsarin da manufa wajen gudanar da harkokin auratayya a tsakanin su. Wannan kuwa a cakude yake da hanyoyin su na gargajiya da kuma wanda suka samu a tafarkin addinin musulunci.
An nemi Alkali ya raba aure saboda soyayya tayi yawa. Wata Baiwar Allah ta nemi Kotu ta raba aure bayan ta gano Mijin ta ya cika kaunar ta. Wannan mata tace ba ya iya taimakon Mahaifiyar sa don haka ta nemi saki a Kotu.
Hukumar dillacin labarai na kasa watau N.A.N ta rahoto wani lanbari cewa wata Mata ta kusa aika Mijin ta lahira a wata Unguwa da ke cikin Garin Sokoto.
Babban sakataren kungiyar Izala, Sheikh Haruna Kabiru Gombe, ya jaddada cewa Allah madaukakin sarki ne ya halartawa maza auran mata guda dai-dai har hudu.
Jikin wani matashi da ke bautar kasa ya mutu kuma yana shirin sakin matar sa saboda ta kafe ta na neman rigar rabin Miliyan da za ta sa a coci ranar aure.
Mun ji cewa an sa ranar daurin auren babban Dan wasan gaban Real Madrid C. Ronaldo. Yanzu haka dai Rodriguez ta na da cikin ‘dan na Cristiano Ronaldo.
Wata Soji ta ba Jama'a shawara su nemi auren Sojoji mata don kuwa su na dadin sha’ani tare da cewa idan ma kana tsoro wata Sojar ne sai tayi maka iso.
A Kasar India wani ya auri bera bayan mutuwar matar sa. Mista Basu yana ganin matar sa ce ta dawo a jikin bera. Bawan Allan ya rasa matar sa ne a hadarin mota.
Daurin Aure
Samu kari