Cikin Hotuna: Ministan Shari'a, Abubakar Malami, ya aurar da diyarsa a Jihar Kebbi

Mun samu rahoton cewa, a ranar Asabar din da ta gabata jihar Kebbi dake yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, ta tumbatsa da jiga-jigai gami da kusoshin gwamnati daga sassa daban-daban na kasar nan domin harlartar wani gagarumin biki.

Ko shakka ba bu an buga kalangu gami da busa ta sarewa mai sautin ayyiriri yayin daurin auren Zakiyya Abubakar Malami, diyar Ministan Shari'a kuma Lauyan kolu na kasa, Abubakar Malami, tare da santalelen angonta son kowa kin wanda ya rasa, Saifullahi Aminu Maigishiri.

Jaridar Legit.ng ta samu wannan rahoto ne da sanadin babban hadimi na musamman ga Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar, akan sabbin kafafen sadarwar zamani, Auwal D. Sankara.

Cikin Hotuna: Ministan Shari'a, Abubakar Malami, ya aurar da diyarsa a Jihar Kebbi
Cikin Hotuna: Ministan Shari'a, Abubakar Malami, ya aurar da diyarsa a Jihar Kebbi
Asali: Depositphotos

Jiga-jigai da dama na kasar nan sun karkade kunnuwan su domin sauraron gudar wannan bikin manya kuma na masu hannu da shuni da aka gudanar cikin Birnin Kebbi kama daga Mataimakin shugaban kasa; Farfesa Yemi Osinbajo zuwa ga Sakataren gwamnatin tarayya; Boss Mustapha.

KARANTA KUMA: Ambaliyar ruwa ta salwantar da 'ya'yan itatuwa na N25m a jihar Kebbi

Kadan daga cikin kusohin gwamnatin kasar nan da suka halarci daurin auren sun hadar da; Gwamnan jihar Katsina; Aminu Bello Masari, Mallam Nasir El-Rufa'i na jihar Kaduna, tsohon gwamnan jihar Borno; Ali Modu Sherrif da kuma mai masaukin baki gwamnan jihar Kebbi; Alhaji Atiku Abubakar Bagudu.

Sauran mahalartan sun hadar da; Gwamnan jihar Zamfara; Abdulaziz Abubakar Yari, Ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau, yan majalisar jiha da na tarayya da sauran masu fada a ji na kasar nan.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel