Hotunan auren wani Bahaushe da Baturiya da su ka birge jama'a

Hotunan auren wani Bahaushe da Baturiya da su ka birge jama'a

Wani Bahaushe da ke zaune a birnin tarayya, Abuja, ya angonce da amaryar sa 'yar asalin kasar Turkiyya.

Bikin ya matukar kayatar da burge jama'a musamman abokan ango da su ka halarci bikin. Yayin bikin, an bukaci angon ya buga ganga tare da yin rawa kamar yadda al'adar kasar Turkiyya ta tanada.

Amarya da angon sun kasance cikin walwala da farinciki kamar yadda za a iya gani a hotunan su.

Hotunan auren wani Bahaushe da Baturiya da su ka burgew jama'a
Bahaushe da Baturiya da su ka burge jama'a
Asali: Twitter

Hotunan auren wani Bahaushe da Baturiya da su ka burgew jama'a
Bahaushe da Baturiya sun burge jama'a
Asali: Twitter

Hotunan auren wani Bahaushe da Baturiya da su ka burgew jama'a
Hotunan auren wani Bahaushe da Baturiya
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Atiku ya kira ministan Buhari 'yariman sheka karya na APC"

Sai dai majiyar Legit.ng ba ta bayyana ma ta sunan Bahaushen ba ko na matar sa, illa iya kai dai an tabbatar da cewar Bahaushen Najeriya ne kuma an yi bikin ne a Abuja.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng