Daurin Aure
Sau da yawa auri saki ya fi ta'azzara tare da yawa a kasar hausawa. Hakazalika ganin karamar yarinya ta tsufa cikin shekara daya ko biyu bayan aure ya zama gama-gari. Yarinya budurwa tana yin aure, haihuwa daya zuwa biyu take...
Wata matar aure a jihar Delta ta bada labarin cin amanar da mijinta wanda suka yi shekaru tara tare yayi mata. Matar mai suna Awele Ejiofor ta bayyana yadda...
Wata mata ta yi kira ga 'yammata masu masifar son abin duniya tare da ganin auren namiji mai kudi ne kadai mafita. Ta fallasa yadda ta cuci rayuwarta a kan wannan dabi'ar ta ta...
Auren mata da yawa ya zama tamkar ruwan dare a wannan lokacin, sai dai kuma Dr. Aa’ed Al-Qarni, wani shahararren Malamin addinin Musulunci a kasar Saudiyya ,ya bayar da fahimtarsa dangane da auren...
Jaridar Independent.UK ta ruwaito yadda aka fasa bikin auren wasu masoya bayan mahaifin ango da mahaifiyar amarya sun bace. An zargi cewa guduwa suka yi kamar dai yadda masoyan da suke tunanin soyayyarsu bata da mafita...
A yayin da Sulaiman Isah dan shekara 23 ya kamu da shaukin soyayyar bazawarsa Jenine Delsky yar shekara 46 wanda ta yi tattaki tun daga kasar Amurka zuwa unguwar Panshekara a jahar Kano saboda shi, tsohuwar budurwarsa ta bayyana.
Wata mata ta shiga kunci da kunar rai saboda ita mummuna ce. Kamar yadda tace, ta auri mijinta ne a lokacin yana makaho amma yanzu da ya samu waraka daga makanta, sai ya bukaci saki. Ga labarin dalla-dalla...
Wata mahaifiyar yara uku mai suna Rukayat Sanusi ta roki wata kotu dake Mapo a ranar Alhamis a kan ta tsinke igiyoyin auren ta da mijinta. A yayin mika shari'ar gaban alkali Ademola Odunade, Rukayat wacce take zama a yankin...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa sabbin dokokin ilimi a jihar sun rage yawan aurar da yara kanana a jihar. Gwamnan ya sanar da hakan ne a daren Lahadi a wani taron kare hakkin dan Adam wanda...
Daurin Aure
Samu kari