Daurin Aure
Zai yi wahala mata ta ga mijinta yana biye-biyen mata taji bata kishi, domin kuwa farkon abinda ke fara zuwa zuciyarta shine, ko ya daina sonta ko kuma ya gaji da zama da ita...
Sai dai, duk da irin kewarta da jin radadin rayuwa babu Maryam a tare da shi, IBB ya bayyana cewa yana son zai sake yin aure. IBB ya kara da cewa da gaske yake yi yana son zai sake yin aure saboda tsufa yake kara yi, a saboda haka
A kasar Indonesia ne aka kaddamar da wata manhaja ga maza ma'aurata masu bukatar karin aure. Ayopoligami sunan manhajar kuma ta jawo takaddama a kasar wacce tafi kowacce kasa yawan musulmai a fadin duniya...
Jami’an Hukumar daidaita tarbiyya da dabbaka shariar Musulunci a jahar Kano, Hisbah, ta kama wasu masoya biyu da suka yi gaban kansu wajen daura ma kansu aure ba tare da izini ko sahhalewar iyayensu ba.
Bayan kammala duk shirye-shiryen bikin da za a yi a makon da ke zuwa, ango ya sanar da fasawarsa. Wannan lamarin kuwa ya jawo tashin hankula daga dangi, abokai da ‘yan uwa...
An kammala shagulgulan biki cikin farin ciki a Karofi ranar Alhamis, a cikin makon jiya, inda daga nan aka wuce tashar mota dake Dustin-Ma aka dauki hayar babbar motar daukan fasinja da zata dauki amarya da dattijan da zasu raka
Wata mata mai shekaru 24 ta salube bayan da mijinta ya watsa mata tafasasshen ruwa hade da soyayyen man girki. Matar mai suna Winnie Wambua ta yi ikirarin cewa, tsohon mijin nata mai matsakaicin shekaru mai suna Henry Mugonda...
Wata mata ta shiga tsananin mamaki a rayuwarta bayan da ta gano cewa mijinta ya auri aminiyarta ta shekaru 25. Wata ma’abociyar amfani da kafar sada zumuntar Facebook mai suna Christine Aluyi, wacce ta san duk matan fiye da...
Kamar yadda Deji daga jihar Ibadan ya bayyana yadda amaryarshi ke yin amalala a kowacce rana. Ya fusata da lamarin kuma yana bukatar a raba auren. Ya ce hakan babbar masifa ce a al’adar magabatanshi...
Daurin Aure
Samu kari