Daurin Aure
Wani mutum daga Uyo, jihar Akwa Ibom, Yarima Anitreasure James ya na matukar neman matar da zai aura a shekara mai zuwa. Da ya ke bayani a shafinsa na Facebook.
Angon ya rungumi ƙugun amaryar tasa, sannan kuma ya kai bakinsa da zummar sumbatar ta lokacin da suka yi tsaiwar ɗaukar hoto, nan fa ta taka masa birki ta hany
An daura auren dan gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai da amaryarsa Halima Nwakaego Kazaure a yau Asabar, 21 ga watan Nuwamba inda manyan mutane suka hallara.
Winston Ben Clements wanda aka haifa da tawaya kuma yake zaune a kan keken guragu ya hadu da Mayfair a wajen wani taro kuma bai wani jima ba ya sace zuciyarta.
A hanyarsa ta dawo ne ya fahimci cewa budurwa ta mutu, daga nan sai ya ɗauketa a sirrance ya kai gawar wani kango, ya haƙa dan ƙaramin rami ya binneta ba tare
Za a ɗaura auren Bashir El-Rufai da Halima Kazaure ranar Asabar, 21 ga watan Nuwamba. Ka san wanene zai zama Surukin ‘Dan Gwamnan Jihar Kaduna, Bashir El-Rufai?
Farkar ta yi wa abokin burminta ƙorafin cewar matarsa ta hanasu rawar gaban hantsi da cin duniyarsu da tsinke, inda ta bayyana cewa ba za ta cigaba jurewa hakan
Mai gidan mai suna Malam Ilyasu Abdullahi Umar ya ce tabbas biri ya yi kama da mutum domin kuwa tabbas ya bar mukullin gidan amaryarsa a hannun uwargidansa loka
Kotun al'adu da ke yankin Mapo a Ibadan ta datse igiyar auren da ya shafe shekaru goma tsakanin wani ɗan achaɓa, Akinola Olaogun, da matarsa, Shakirat, sakamako
Daurin Aure
Samu kari