Daurin Aure
Kudrat ta shaidawa kotun cewa, Sikiru na daukar bidiyo a wayarsa, na yadda yake saduwa da dadironsa, yana kunnawa a gaban ta, don ya kuntata ma ta. Sai dai a n
Wata amarya da ta rantse bazata yi aure ba saboda mahaifiyar ta tana fama da matsanancin ciwo ta shirya yin aure cikin kwanaki 5. Mahaifiyar Nicole Linda...
Hadimin shugaban kasa Muhamma buhari na musamman a shafukan zumunta na zamani, Bashir Ahmad zai angwance da amaryarsa Naeema a ranar Juma’a 25 ga watan Satumba.
Rana ce ta bakin ciki ga dangin Rex Ebube Amatu, yayin da ya mutu a ranar Talata 8 ga watan Satumba, 2020, sakamakon hatsarin babur da ya rutsa da shi a Asaba..
An dakatar da daurin auren wasu masoya a Tana River, bayan wani mutumi ya fito ya bayyana cewa shine mahaifin amaryar da angon, a yayin da ake shirin daura aure
Yawancin lokuta a waje nake sayen abinci saboda ba ta son yi mana girki kuma da mun samu sabani sai ta hada kayanta ba bar gida, ba zan kara ganinta ba sai baya
Wata mata mai suna Blessing Amuson a ranara Talata ta sanar da wata kotun gargajiya da ke zama a Ile-Tuntun a jihar Oyo cewa ta tsinke aurensu mai shekaru uku.
Rahama Indimi ta bayyana cewa ta daidaita da tsohon mijinta, Muhammed Babangida. A shekarar 2016, labarai sun yadu cewa auren su da suka shafe shekaru 14...
Wata mata mai shekaru 33 na kwance a asibiti rai a hannun Allah, bayan ta kamu da ciwon zuciya a daidai lokacin da ake tsaka da bikinta a kasar Isra'ila...
Daurin Aure
Samu kari