Daurin Aure
Uban amaryar da aka yi garkuwa da ita a kauyen Chacho na jihar Sakkwato, Malam Umaru ya bayyana cewa masu garkuwa sun kira waya, sun nemi magana da dagaci.
Gwamnatin Enugu ta kama ango da iyayensa, iyayen amarya da mai dalilin aure biaa aurar da yarinya yar shekara 13, kuma sun tilasta mata auren duk ba ta so.
Gwamnatin Zamfara ta aurer da mata 200, wadanda suka hada da marayu, zawarawa da masu ƙaramin ƙarfi, tare da ba wasu horo kan koyon kaji da kwamfuta.
Rahotanni daga yankin karamar hukumar Jibia sun nuna cewa ana zargin wata amarya, Aisha Muhammad ta hallaka mijinta da wuta bayan ya dawo gida a Katsina.
Gwamnatin jihar Zamfara ta hannun hukumar Zakka da Wakafi ta shirya gudanar da auren gata ga wasu marayu a jihar. Za kuma ta bada tallafi yin sana'o'i.
Sanata Kawu Sumaila ya angwance da Hindatu Adda’u Isah, jami’ar sojojin saman Najeriya, a wani aure da aka daura a fadar Sarkin Rano ba tare da hayaniya ba.
Babbar kotun Kano ta umarci a tsare wani matashi, Aminu Ismail daga Ajingi, bisa zargin kashe mahaifinsa bayan takaddama kan niyyarsa ta ƙara aure.
Babban Limamin Cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana cewa zai gudanar da addu’o'i na musamman ga matasa marasa aure da iyalai masu jiran haihuwa.
A labarin nan, za a ji cewa Shikh Ahmad Muhammad Gumi ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince a rika zaluntar juna a rayuwar aure ba, ya ba malamai shawara.
Daurin Aure
Samu kari