Daurin Aure
Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun harbe mahaifin amarya da wani mai nishaɗantarwa mai suna Victor har lahira a wani bikin aure a Ikotun, Lagos.
Gwamnatin a kasar Japan na ba matasa da 'yan mata tallafin domin amfani da manhajojin neman aure. Ana haka domin rage matsalar haihuwa a fadin kasar.
Wani kamfanin da ke kera kororon roba, Karex ya bayyana cewa farashin kayansa na iya tashi sosai bayan rikicin Iran ya haddasa tangarda a hanyoyin samar da shi.
Mataimakin gwamnan jihar Yobe, Idi Gubana ya lara godewa Allah SWT bisa ni'imar da ya masa ta hanyar gina sababbin masallatai da daukar nauyin auren marayu.
Sheikh Isa Ali Pantami ya yi nasiha wajen daurin auren 'ya'yan gwamna Zulum. Gwamnonin Sokoto, Zamfara, Kebbi da Yusuf Buhari sun halarci daurin auren a Borno.
Gwamnatin jihar Katsina tare da hadin gwiwar wata gidauniya sun shirya gudanar da auren gata. Za a gudanar da auren gatan ne ga mutane 2000 a fadin jihar.
Wani mutumi a Dutse da ke jihar Jigawa ya fasa aurar da ‘yarsa ana saura kwana daya saboda goyon bayan saurayin ga Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na Najeriya.
A labarin nan, za a ji yadda ƴan Najeriya suka yada jita-jitar cewa wadansu manyan ƴan siyasa a Najeriya suna shirin kara aure alhali labarin karya ne.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya karyata cewa yana shirin angwancewa a ranar 29 ga watan Maris 2026.
Daurin Aure
Samu kari