Dandalin Kannywood
Shahararren jarumin masana’antar Kannywood kuma mawaki, Adam Zango, ya bayyana silar rikicin da ke addabar masana’antar Kannywood. Ya zargi yaranshi da kuma yaran jarumi Ali Nuhu da rura wutar rikicin da taki ci takic cinyewa...
Matashiyar jarumar masana’antar Kannywood, Zulaihat Ibrahim wacce aka fi sani da Zpretty ta caccaki ma’abota amfani da kafafen sadarwa ta zamani. A wani bidiyo da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram, ta yi suka ga wadanda..
Watanni biyu da suka wuce ne kamfaini Apple suka saki wayar iPhone 11 a kasuwa. A cikin jaruman masana’antar Kannywood, jaruma Rahama Sadau ce jaruma ta farko mace da ta fara amfani da sabuwar dalleliyar wayar...
Wani bidiyo da tashar YouTube ta Tsakar Gida ta wallafa, ya bayyana yadda Sadiya Haruna da jarumi kuma furodusa Isah I.Isah suka sake jawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani...
Bayyanar Maryam Yahaya, ta bude kofar shigowar kananan ‘yan mata Kannywood. Kusan za a iya cewa, babu wani lokaci da aka samu bunkasar kwararowar kananan yara cikin harkar fim kamar yanzu, inda abun ya zamo wani kalubale...
Kungiyoyin sun karrama A Zango ne biyo bayan tallafin daya baiwa wasu dalibai marayu da gajiyayyu dake makarantar Professors group of schools dake Zaria, ta hanyar biya musu kudin makaranta gaba dayansu.
Shahararren jarumin nan na masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood kuma fitaccen mawaki, Ado Gwanja ya bayyana cewa tsabar iya kwaikwayon yan daudu a cikin fim ne ya sa ake bashi wannan matakin yake hawa a wasanni.
A jiya ne jarumi Adam Zango, ya ki amsa tayin fitowa a fim din wani furodusa mai suna Yusuf Magarya, lamarin da ya yi matukar daurewa mutane kai. Jarumin ya bayyana hakan ne ta hanyar saka fastar fim din a shafinsa na Instagram...
A bangaren jarumin, Allah ya hada shi da wata mata mai son shi wacce bayan sun fara mu’amala da kwanaki hudu gayyar ta watse. Ba a nan abun ya tsaya ba yanzu haka an danganta da kotu. Matar mai suna Adama Muhammad, ta sha...
Dandalin Kannywood
Samu kari