Dandalin Kannywood
Shahararriyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da Gabon, ta roki gafarar Allah kan wani subutar baki da ta ce ta yi da na sanin yin ta a shafin Twitter a ranar Lahadi
Shahararriyar jarumar fina-finan Hausa, Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa, ta karbi kyautar gwarzuwar jaruman hausa a wani bikin fina-finan Afirka da aka yi a Birtaniya. Washa ta mashe kyautar gwarzuwar shekarar...
Daya daga cikin jarumai mata da tauraruwar su ta haska a baya mai suna Safna Aliyu wacce a yanzu ta dauki mai tsawo ba tare da an ganta a cikin harkar fim ba, jarumar ta bayyana rashin fitowarta a fim a matsayin wani abu da ya...
Bayan abin alkhairin da jarumi Adam A Zango yayi na daukar nauyin dalibai sama da guda dari domin su yi karatu a wata babbar makaranta dake garin Zariya, mutane da dama suna sanya albarka akan irin wannan abin alkhari da jarumin..
Hotunan Nafisah Abdullahi cikin kayan Sojoji sun rikita Tuwita inda aka ji Tauraruwar ta Kannywood ta na jawo hankalin jama’a da su tsaya a matsayin da Ubangiji ya ajiyesu.
Sunusi Hafeez wanda aka fi sanida Sunusi Oscar 442 sanannen mai bada umarni ne a masana'antar Kannywood. Mai bada umarnin ya bayyana yadda ya shiga masana'antar Kannywood...
Jarumar ta bayyana hakan ne a hirar da tayi da gidan rediyo na Freedom dake Kano. Jarumar tace: "Da aure da mutuwa duk lokaci ne, idan lokaci kuwa yayi ai zan daga. Baabu mijin ne, hakan ne ya hanani auren. Ku fito ku aureni...
Tsohon jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya ware wasu miliyoyin naira domin daukar nauyin karatun wasu dalibai marasa gata. A bisa ga wasu hotuna da rubutu da ya wallafa a shafinsa na Instagram, sun nuna cewa jarumin zai dauki nauy
A makon da ya gabata ne jarumi Mustapha Naburaska ya kammala ginin gidansa. Ya yi ginin ne acikin garin Kano kamar yadda muajllar Film Magazine ta ruwaito. Tuni dai masoya, ‘yan uwa da abokan arziki suka dinga masa Allah sam...
Dandalin Kannywood
Samu kari