Jihar Cross River
Gwamna Ben Ayade na jihar Cross River, a ranar Alhamis ya bayar da izinin dauke wa mutane da kungiyoyin da suka fada a rukunin masu karamin karfi biyan haraji.
A game da annobar COVID-19, Gwamnati za ta binciki lamarin Kogi da Kuros-Ribas. An kuma shawo kan halin da ake ciki a Kano kuma ana binciken sha'anin alamajirai
Gwamnatin jahar Cross Rivers a karkashin jagoran gwamnan jahar, Farfesa Ben Ayade ta kaddamar da rabon kudaden tallafi na naira dubu talatin-talatin ga matasan
Duk da annobar COVID-19 Gwamnan Najeriya yi ki haramta yawace-yawace. Gwamna Ben Ayade ya ce idan ya ce kowa ya zauna a gida wasu ba su da hanyar cin abinci.
Gwamnan jahar Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade ya umarci jami’an tsaron jahar da su tabbata sun kama duk wani mutumin da suka gan shi yana tafiya a kan titi ba
Gwamnan Najeriya Dr. Ben Ayade ya hana Amurkawa shiga Jiharsa bayan barkewar Coronovirus. Kawo yanzu cutar COVID-19 ta kashe mutane fiye da 30, 000 a Duniya.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa Allah ya yiwa wata sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa, Rose Okoji Oko rasuwa. Sanatar ta rasu tana shekara 63.
Majiyarmu ta bayyana cewa a yanzu haka ana rike da Dansandan a barikin Sojoji na Eburutu dake cikin garin Calabar, kuma rahotanni sun tabbatar da ya mallaki manyan kadarori da dama a cikin garin Calabar.
Mun ji cewa INEC ta kashe zabukan karashen da su ka gudana a Akwa Ibom da Cross Rivers. Hukumar INEC ta ruguza zaben da ta yi a Jihohin saboda sabawa doka.
Jihar Cross River
Samu kari