Jihar Cross River
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa Allah ya yiwa wata sanata mai wakiltan yankin Cross River ta arewa, Rose Okoji Oko rasuwa. Sanatar ta rasu tana shekara 63.
Majiyarmu ta bayyana cewa a yanzu haka ana rike da Dansandan a barikin Sojoji na Eburutu dake cikin garin Calabar, kuma rahotanni sun tabbatar da ya mallaki manyan kadarori da dama a cikin garin Calabar.
Mun ji cewa INEC ta kashe zabukan karashen da su ka gudana a Akwa Ibom da Cross Rivers. Hukumar INEC ta ruguza zaben da ta yi a Jihohin saboda sabawa doka.
Wasu 'yan bindiga sunyi garkuwa da daya daga cikin ma'aikatan wucin-gadi na hukumar zabe mai zaman kanta yayin da ake zaben maye gurbi a jihar Cross River. Maharan sun tarkata da yawa daga cikin kayyaykin kada kuri'un sunyi awon g
Dazu nan Nyesom Wike, ya yi nadin wani sabon mukami kamar yadda mu ka samu labari. Yibo Koko zai rika kula da hukumar harkar shakatawa a Ribas.
Wata dagacin kauyen Ikot Uduak, da ke cikin karamar hukumar Calabar a jihar Cross River ta fada kabarin wasu ma'aurata a kauyen don hana a binne su. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito, dagacin kauye, mai martaba Efio-Awan Asuqo...
Tattalin arzikin Najeriya ya karu a watanni shidan farko na bana, a cewar wani rahoto da Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS ta wallafa a kan adadin kudaden shida da jihohi 36 na kasar da kuma garin Abuja suka tara.
Sunan wannan gari Ubang, kuma yana nan ne a cikin karamar hukumar Obudu dake jahar, kuma hakan yasa jama’a da dama masu yawon bude suna tururuwa zuwa wannan gari don gane ma idanuwansu wannan abin al’ajabi.
A yayin da sauran kiris hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta kammala bayyana sakamakon zaben kasa da aka gudanar a ranar Asabar, mun samu cewa Atiku Abubakar ya yiwa Buhari diban Karen Mahaukaciya a jihar Cross River.
Jihar Cross River
Samu kari