Babban bankin Najeriya CBN
Naira ta kara daraja akan dalar Amurka
A jiya,19 ga watan Satumba, kudin Najeriya Naira ta kara daraja akan dalar Amurka a Kasuwan bankuna.
Farashi a Najeriya ya haw-hawa da 15.6%
Hhukumar kididdiga da lissafi ta kasa watau National Bureau of Statistics ta fitar ya nuna cewa ma'aunin haw-hawar farashin kayayyaki ya hau
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari