Babban bankin Najeriya CBN
Majiyar Legit.ng ta ruwaito babban bankin ta sanar da amincewarta da fara aikin wannan sabon bankin Musuluncin ta cika ne cikin wata wasika data aika mata a ranar Litinin, 15 ga watan Yuli, sakamakon gamsuwa da tayi da cikan dukka
Manoma 22,000 ne zasu ci moriyar tallaffin babban bankin CBN da kuma Bankin Sterlin a jihar Kebbi, A sabuwar gwamnatin Buhari dai an baiwa noma fifiko
Nazari ya nuna Ma'aikatan banki na fuskantar mugun hadari a Najeriya. Ma'aikatan banki sama da 300 ake kora daga aiki kowane mako a Najeriya Inji Hukumar NBS.
Dala ba ta tashi ba a lokacin bikin sallah da aka yi kwanan nan. Yanzu dai Dalar ba ta wuce N365 ba a kasuwar canji bayan da CBN ya saki wasu Daloli a kasuwa.
Dalar Amurka ta sha kashin tsiya a hannun Naira bayan da Babban bankin kasar watau CBN ya cigaba da dirka Daloli a kasuwa. Yanzu dai Dala ta koma N368.
Majalisar Dattijai ta tuhumi babban bankin kasa kan rashin kwandaloli a Najeriya. Shin ina kwandaloli suke a cinikayya? Darajar kera kwandala ya ninninka naira.
Wani mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia, ya bayyana cewa da yiwuwan Naira ta zama ba amfani a wajen Najeriya kamar da.
Darajar Naira ta dan yi kasa kadan kuma a jiya Alhamis. Naira ta sha kasa a kan Dalar Amurka. Sai dai ba ta motsa kan sauran kudin kasar waje ba irin su EURO.
Bayan dogon lokaci dai darajar Naira na ta kara sama tun daga sama da N500 har zuwa N360 NAIJ.com na samun labari cewa yanzu kuma farashin dalar ya dan tashi.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari