Babban bankin Najeriya CBN
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Emefiele ya bayyana haka ne yayin da yake ganawa da wasu gwamnoni a babban birnin tarayya Abuja ranar Alhamis, 19 ga watan Satumba, inda yace sun raba kudaden ne ga wasu kamfanoni guda 6 ta hannun banku
Babban bankin CBN sun kawo sabon tsarin karbar kudi daga masu adana manyan kudi inda za a rika karbar kashi 2% zuwa 5% idan aka yi babban ajiya. Kuma masu cirr kudi daga banki za su rika biyan wani kason.
Za ku ji cewa Buhari zai kawo ziyara Kaduna domin bude gine-ginen Makarantar ABU. Shugaba Buhari zai zo Jami’ar Ahmadu Bello ta Zariya ne domin kaddamar da ginin CBN a cikin karshen makon nan.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Gwamna Emefiele yana bayyana cewa Najeriya na kshe sama da dala biliyan 1.2, kimanin naira biliyan 434 kenan a duk shekara wajen shigo da madara daga wasu kasashen duniya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito bankunan guda uku sun hada da Titan Trust Bank Limited, Globus Bank Limited da kuma bankin Musulunci na TAJ Bankin Limited, wanda ya kawo adadin bankunan Musulunci a Najeriya zuwa biyu har da bankin Jai
Majiyar Legit.ng ta ruwaito babban bankin ta sanar da amincewarta da fara aikin wannan sabon bankin Musuluncin ta cika ne cikin wata wasika data aika mata a ranar Litinin, 15 ga watan Yuli, sakamakon gamsuwa da tayi da cikan dukka
Manoma 22,000 ne zasu ci moriyar tallaffin babban bankin CBN da kuma Bankin Sterlin a jihar Kebbi, A sabuwar gwamnatin Buhari dai an baiwa noma fifiko
Nazari ya nuna Ma'aikatan banki na fuskantar mugun hadari a Najeriya. Ma'aikatan banki sama da 300 ake kora daga aiki kowane mako a Najeriya Inji Hukumar NBS.
Dala ba ta tashi ba a lokacin bikin sallah da aka yi kwanan nan. Yanzu dai Dalar ba ta wuce N365 ba a kasuwar canji bayan da CBN ya saki wasu Daloli a kasuwa.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari