Babban bankin Najeriya CBN
Masu bada shawara a kan tattalin arziki sun ce tallafin da za a bada zai iya gamuwa da cikas. Masana sun ba Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari wasu shawarwari.
A makon nan ne mu ka ji cewa Naira ta yi mummunar fadi a kasuwa, Dala $1 ta na neman kai N500. Naira ta yi kasa a kasuwar canji, Dalar Amurka ta koma N452.
Kawo yanzu Gwamnati ta yi yayyafin Biliyan 100 cikin watanni 3 saboda Coronavirus. CBN ya rabawa dinbin mutane aron biliyoyin kudin ne domin bunkasa tattali.
Bankin da ke aikinta bisa koyarwan addinin Musulunci ta farko a Najeriya, Jaiz, ta sanar gagarumin ribar da ta samu bayan biyan harajin gwamnati a shekarar 2019
Dala ta yi wuya a halin yanzu saboda takunkumin zirga-zirga da aka sa. Farashin Dalar ta zabga muguwar tsada a kasuwar canji inda yanzu ake saida $1 a N445.
A Ranar Lahadin nan jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya fito ya ba Bankin CBN shawarar abin da za a yi wa tattalin arziki a lokacin COVID-19.
Bankin Najeriya ya gargadi mutane a kan wasu miyagu da ke amfani da halin da ake ciki na annobar coronavirus wajen damfarar mutane bayan sun samu bayanansu.
Kungiya ta ce a daina rabawa Maras karfi kudi ta hannu sai banki. Wannan Kungiya ta bukaci Buhari da CBN su yi wa Najeriya cikakken bayanin tallafin COVID-19.
Cire Muhammadu Sanusi II daga gadon sarautar Kano ya fusata babban ‘Dan kasuwan nan Atedo Peterside har ya ki halartar taron da Gwamnan CBN ya kira sakamakon haka.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari