Babban bankin Najeriya CBN
‘Yan Majalisar Najeriya su na neman hukunta wasu Ma’aikatu da hukumomin Gwamnatin Tarayya a dalilin kin amsa gayyatar da aka yi masu domin gudanar da bincike.
Ashe karin VAT ba zai wani taba Talakan Najeriya ba inji Sanatocin kasar. Karin harajin VAT na 2.5% bai shafi kayan da mafi yawan ‘Yan Najeriya su ke saye ba.
CBN ta fadawa Buhari cewa Aron kudin Gwamnati ya na yawa. Gwamnan CBN ya na ganin bashin kudin da ke kan wuyan gwamnatin Najeriya ya na ta kara tashi.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi nade-nade masu muhimmanci a babban bankin kasa (CBN), hukumar harkokin sadarwa (NCC) da wata hukumar harkokin jiragen same (NCAA). Shugaba Buhari ya amince da nada Kingsley Obiora a matsayin m
A cewar sanarwar, tuni shugaba Buhari ya aike da sunan Dakta Obiora zuwa majalisar dattijai domin tabbatar da shi. "Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya aike da suna Dakta Kingsley Isitua Obiora zuwa majalisar dattijai domin tabbat
Gwamnatin Tarayya ta maida harajin VAT ya koma 7.5%. Akanta Janar na kasa, Ahmed Idris, ya bayyana wannan a Ranar Laraba, 15 ga Watan Junairun bana.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya kalubalanci Shugaban kasa Muhammadu Buhari day a kama sannan ya tsare Godwin Emefiele, Gwamnan babban bankin Najeriya kan kudin makamai wanda Sambo Dasuki ya wahala a kansa.
Babban bankin Najeriya ta sanar da nadin Ahmed Bello Umar a matsayin sabon daraktan kudi na babban bankin bankin CBN biyo bayan karewar wa’adin uwargida Priscillia Ekwueme Eleje a kan mukamin.
Za a rika gabatar da takardun biyan haraji a banki kafin a bude asusu ko ayi wata hulda da banki na kudi bayan shugaba Buhari ya kai wa ‘Yan Majalisa kudirin tattalin arziki.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari