Jihar Borno
Shugaban kwamitin kula da sojoji na majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume,ya koka kan yadda miyagun 'yan ta'addan ISWAP ke sake shirya kansu a yankin tafkin Chad.
Mayakan ISWAP ba su ji daɗi ba, yayin jami'an sojoji suka sake kai musu harin ɗaukar fansa bayan kashe manyan jami'an soji a kauyen Askira Uba, jihar Borno.
A karshen makon nan ne wasu 'yan ta'addan ISWAP suka kai hari Borno, suka hallaka jami'an soji da yawa. An kashe wani babban jami'i a yayin harin, wanda shi ne
Samamen da rundunar sojin Najeriya ta kai wa mayakan ISWAP har sansanin 'yan ta'addan ya janyo kisan Birgediya Janar Dzarma Zikusu da wasu sojoji uku a ranar.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya jajanta wa sojoji akan mutuwar wasu manya da kananun sojin jihar. Mayakan ISWAP sun halaka Dzarma Zirkusu,wani bigediya.
Hukumar Sojin Najeriya tabbatar da kisan Birgediya Janar Dzarma Zirkushu, Kwamandan rundunar 28 Task Force Brigade, dake Chibok, jihar Borno, Arewa maso gabas.
Hukumar Sojin Najeriya tabbatar da kisan Birgediya Janar Dzarma Zirkushu, Kwamandan rundunar 28 Task Force Brigade, dake Chibok, jihar Borno, Arewa maso gabas.
An bindiga wani Birgediya Janar har lahira a harin kwantan baunan da yan ta'adda Daular Musulunci a yammacin Afrika ISWAP suka kaiwa jami'an Soji a jihar Borno.
Rahotanni dake fitowa daga wasu yankuna a jihar Borno sun bayyana cewa jirgin yaƙin saman sojin Najeriya ya yi ruwan bama-bamai kan dandazon mayakan ISWAP.
Jihar Borno
Samu kari