Jihar Borno
Rahotanni daga jihar Borno sun bayyana cewa wasu mayakan ISWAP/Boko Haram sun kwashi kashin su a hannun dakarun soji a kan hanyar Maiduguri ta jihar Borno.
'Yan ta'addan Islamic State of West Africa Province, ISWAP, sun sace dattijo mai shekaru 50 mai suna Mohammed Askira, tare da 'yan uwansa maza biyu a Maiduguri.
Rahotanni daga jami'ar Maiduguri, jihar Borno sun bayyana cewa wata wuta da ta barke a ɗakin kwanan ɗalibai mata, ta jikkata aƙalla mutum uku ranar Asabar.
Rundunar yan sandan jihar Borno, ta karyata rahotannin cewa 'yan ta'adda sun yi garkuwa da jami'anta biyu a wani hari da yan ISWAP suka kai yankin Magumeri.
Hukumar EFCC ta gabatar da Mohammed Gapchia-Gana wanda aka fi sani da Mamman Shuwa gaban alkali Aisha Kumaliya ta babbar kotun jihar Borno da ke Maiduguri akan
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babangana Umara Zulum a ranar Alhamis ya yi basaja ya kai ziyara wasu asibitocin jihar inda ya ga jami'ai na karban kudi N8,000 zuw
Aƙalla jami'an yan sanda biyu ne aka tabbatar da sun mutu tare da wani soja ɗaya, yayin wata musayar wuta tsakaninsu da wasu da ke zargin mayakan ISWAP ne.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya sake bude titin Bama zuwa Banki mai nisan kilomita 76 domin farfado da lamurran kasuwanci tsakanin Najeriya da kasashe.
'Yan ta'addan Islamic State of the West African Province, ISWAP,sun sace fasinjoji biyar a kan babban titin Damaturu zuwa Maiduguri a ranar Talata da ta gabata.
Jihar Borno
Samu kari