Jihar Borno
Wannan shine karo na hudu ina bikin murnar zagayowar ranar haihuwata a cikin Sahara. Ba iya murnar zagayowar ranar haihuwata nake yi ba, ina murnar cika shekaru hudu da rai, ina yaki da 'yan Boko Haram. Sannan ina Murnar zan bar
Wata mazauniyar jihar Borno ta bayyana yadda yan kungiyar Boko Haram suka yiwa mijinta kisan gilla saboda kawai ya kasance ma'aikacin gwamnati. Matar, da majiyar mu bata ambaci sunanta ba, ta ce a hannunta mijinta ya mutu.
Kwamishinan yada labarai da ala'adu, Dakta Mohammed Bulama, ne ya sanar da haka yayin wani taron hadin gwuiwa tsakanin jihohi a kan bunkasa harkar tarihi karo
Sakamakon wulakanci da tozarci da yammata su ke fuskanta a hannun yan boko haram, wata mata mai suna Hamayaji ta fake da haukan karya don ta kare 'yar ta.
Wani Alhaji Bukar ya saka hoton wasu tuzurai mata guda 3 a inda ya yi ikirarin su na rokon Gwamna Shettima na jihar Borno ya taimaka musu da mazajen aure.
Shi dai Muhammadu Indimi wanda ya kasance suruki ne ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, sanadiyar aure dake tsakanin 'ya'yan su, Zahra Buhari da Ahmed Indimi da
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta kashe akalla biliyan 14 a kan gine gine hanyoyi 22 a fadin jihar a cikin shekaru biyu da suka wuce da kuma samar da motoci 32
Saleh yace Boko Haram sun lalata gidaje 986, 453, azuzuwa 5, 335, asibiti 201, famfuna 1, 630, ofisoshin Yansanda da na gwamnati 800 da tashoshin wuta.
Matashiyar nan da ta shahara gurin kare hakkin mata, Malala Yusufzai ta kai ziyara garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno bayan ta gana da Osinbajo.
Jihar Borno
Samu kari