Jihar Borno
LABARI DA DUMI-DUMI: Mutane 2 sun mutu, 100 sunji rauni yayinda jirgin yakin Najeriya ya jefa bam bisa kuskure a sansanin yan gudun hijira
Wani Jirgin yakin sojin Najeriya ya jefa bam bisa kuskure a sansanin yan gudun hijira dake kauyen Raan a jihar Borno, wanda yayi sanadiyan mutuwan mutane biyu.
Boko Haram zasu ci gaba da yaduwa idan ba'a maganci wannan matsalar ba -Gwamnan Borno
Ko a jihar Borno akwai kungiyoyi masu zaman kansu fiye da dari biyu amma ba'a ganin irin tallafin da suke ikirarin bayarwa.
Gwamnan jihar Barno ya nuna tausayi ga jama'arsa
Gwamnan jihar Barno, Kashim Shettima ya bayyana yadda yake yawo a jihar sa ba tare da mota mara jin harsashi ba kwanaki bayan bikin sallah.
Buhari ya kira ma'aikatan sansanin yan hijira
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya kira ma’aikatan da ke kula da ‘Yan gudun Hijira (IDP) a Jihar Borno game da yadda mutanen ke tagayyara
Jihar Borno
Samu kari