Jihar Borno
Gwamnatin Buhari ta kuma bada damar a gina Jami’ar Soji a Najeriya a Garin Biu a cikin Jihar Borno. Adamu Adamu wanda shi ne Ministan ilmi na kasar ya bayyanawa manema labarai wannan a babban Birnin Tarayya Abuja.
A lokacin da majiyar mu ta zanta da Kwamishinan Ilimi na jihar Borno, Alhaji Inuwa Musa Kubo akan irin zancen da ake yadawa a ciki da wajen jihar na cewa gwamnatin jihar ta saka an rufe dukkanin makarantun mata dake jihar...
Kamfanin NNPC ta ce, ta shirya haka rijioyiyin mai da iskan gas guda hudu a tafkin Gongola a cikin shekara 2018 NNPC ta ce za fara haka rijiyoyin ne a Gongola yayin da take jiran zaman lafiya ya dawo yankin Tafkin Chad.
Bangare daya na aikin raba hanya ta Kano zuwa Maiduguri, mai tsawon 101km, wadda ke a jihohin Kano da Katsina, a Arewa maso Yamma ta kai kasha 55 na gamawa, shekaru 12 bayan bayar da ita ga dan kwangilar. An bayyana hakan ne ga ku
Zanna Gaddama Mustapha, shugaban jam’iyyar PDP na jihar Borno yace, guguwar Buhari bazata kara aiki ba a zabe mai zuwa saboda gazawar gwamnatin sa Zanna, ya bayyana hakane a wata hira da yayi da ‘yan jaridar Daily Trust a birnin
Mista Babagana Gutti, babban shugaba mai kula da harkokin jarrabawa na hukumar JAMB ya bayyana cewa, a wannan shekara ta 2018 kimanin dalibai masu neman shiga jami'o'i 1, 700 ne suka yi rajista da hukumar ta JAMB a jihar Borno.
A sanarwan da ya aike wa jaridar Leadership, mai magana da yawun rundunar yan sanda na Jihar Borno, DSP Joseph Kwaji ya ce tuni an kwashe gawawakin wanda suka rasu tare da wanda suka jikkata zuwa Asibitin koyarwa na Jami'an Maidug
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace harin da aka kaiwa ma’aikatan dake bayar da agaji a Rann, jihar Borno, ya nuna karara cewa yan ta’addan Boko Haram basu da tsoron Allah, imani sannan sun cancanci a yi watsi dasu.
Daular Borno ta samo sunan Daular Elkanemi ne daga sarkin Daular, Muhammad al-Amin Elkanemi, mutumin da kawo karshen mulkin Saifuwa da su ka shafe tsawon shekaru 800 su na rike da shi. Elkanemi ya hambarar da mulkin Saifuwa ne a k
Jihar Borno
Samu kari