Jihar Borno

Bam ya tashi a Maiduguri, 12 sun rasu a harin
Bam ya tashi a Maiduguri, 12 sun rasu a harin
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

An ce mutum biyu ne dauke da bam biyu suka kutsa cikin mutane suka tashi dashi, kuma mutum 13 ne suka rasu. Tuni dai jami'an tsaro da na agaji sun isa wurin domin kai dauki, da kwashe wadanda suka ji jiki. Hari na farko kenan tun