Jihar Borno
Rundunar dakarun Sojin kasa ta bayyana bukatar hadin kai da aiki tare da kungiyar mafarauta da yan kato da gora don kawo karshen ayyukan ta’addanci a jihar Borno, da sauran jihohin dake yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Direbobin babur mai kafa uku da ake kira “a daidaita sahu ko keke Napep” na can a garin Maiduguri, babban birni jihar Borno, suna gudanar da wata zangar-zangar nuna kin amincewa da yadda jami’an ‘yan sanda ke matsa masu basu nagor
Rundunar dakarun sojin Najeriya ta Ofireshon lafiya Dole dake aikin tabbatar da zaman lafiya a yankin arewa maso gabas sun kashe mayakan kungiyar Boko Haram 16 tare da kwato wasu motocin yaki da bindigogi. An yi artabu ne tsakanin
“A ranar 18 ga watan Mayu ne Hussai dauke da adda ya kai ma Alhassan da Haruna hari yayin da suke cikin barci, wanda hakan yayi sanadin mutuwarsu, inda yace yayi hakan ne domin yanke musu hukuncin da ya dace dasu, sakamakon mazina
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kwamishinan Yansandan jihar, Damian Chukwu ne ya bayyana haka a ranar Juma’a, 25 ga watan Yuli, inda yace matashin ya jibga ma yar uwar tasa tabarya ne a gidansu dake karamar hukumar Magumeri.
Bayan samun rahotannin zuwansa wurin taron, sai jami’an ‘yan sanda sun yiwa wurin kawanya kuma da bayyanarsa keda wuya suka cika hannu da shi. Kokarin Mista Terrab na jan hankalin Atiku domin ya cece shi bai samu cika yayinda jami
Hukumar sojin Najeriya ta bayyana cewar dakarunta sun sake kwato garin Jilli na jihar Yobe da ‘yan Boko Haram suka kwace ranar daga hannunsu ranar Asabar da ta gabata. Da yake Karin haske a kan harin na garin Jilli, kwamandan soji
NAIJ.com ta ruwaito Sojojin sun samu nasarar kwace makamai da suka hada da bindigar AK-47, alburusai, da kuma bindigogin toka guda hudu. Haka zalika Sojoji sun yi masayar wuta da yan ta’adda a garin Bama, wanda yayi ajalin mutane
Hukumar sojin Najeriya, ta bakin, texas Chukwu, darektan ta na hulda da jama’a, ta tabbatar da cewar mayakan kungiyar Boko Haram 32 sun saduda, sun mika wuya ga rundunar soji dake sassa daban-daban a Maiduguri. Mayakan sun mika ka
Jihar Borno
Samu kari