Jihar Borno
Allah ya yiwa matashin baturen Musulmi dan kasar Australia, Ali Banat, mai gidauniyar taimakon Musulmi masu karamin karfi dake fadin duniya, rasuwa. Matashin ya mutu ne bayan kamuwa da cutar daji da ake kira Cancer a Turanci. Kafi
Akalla dakarun rundunar Sojan Najeriya ne suka gamu da ajalinsu a wata harin kwantan bauna da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kai ma tawagar Sojojin Najeriya a jihar Borno, kamar yadda NAIJ.com ta ruwaito.
Lamarin ya faru ne ranar Litinin da yamma, amma labara bai iso zuwa cikin garin Maiduguri mai nisan kilomita 170 daga Askira ba sai safiyar yau, Talata. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Damian Chukwu, ya tabbatar da afkuwar lamarin
Gwamnatin jihar Borno ta sanar da cewa duk wanda aka samu ya aurar da diya mace da bata balaga ba laifi ne kuma duk wanda gwamnati ta kama da aikata hakan zai fuskanci fushin hukuma. Gwamnan jihar, Kashim Shettima ne ya yi wannan
A ranar Alhamis 17 ga watan Mayu ne dai rahotanni suka watsu na cewa wani kwamishinan a jihar Borno da ya rasa abinda zai raba ma matasa a matsayin tallafi, ya raba musu kayan shushaina, watau kayan gyaran takalma da gogesu.
A lokacin da Boko Haram ke cin Karen su babu babbaka, tashin bama-bamai da jin harbe-harben bindigu ba wani bakon abu bane. Wani ma’abocin amfani da dandalin da sada zumunta na Facebook, Mohammed Chiroma, ya ziyarci garin Maidugur
Ministan Labarai da al'adu na kasa, Alhaji Lai Muhammad, shine ya bayyana hakan a ranar Larabar da ta gabata yayin ganawa da manema labarai na fadar shugaban kasa bayan an kammala zaman majalisa na mako da aka saba gudanarwa.
Jawabin ya kara da cewar mayakan kungiyar ta Boko Haram sun kama tsohon tare da mayar das hi fursunan yaki. Yanzu haka dakarun soji sun dauki tsohon ya zuwa cibiyar duba lafiyar sojojin bataliya ta 192 domin cigaba da bashi kulawa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito ruwan saman dauke da iska mai karfi sun lalata ma yan gudun hijirar lissafi, inda suka tarwatsa musu dakunan leda da aka yi musu, tare da wancakalar dukkanin kayayyakinsu, wanda hakan ya sabunta halin n
Jihar Borno
Samu kari