Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya kaddamar tare da mika makullan motoci ga wasu jami'an soji 5 da su ka nuna bajinta a aikinsu na hidimtawa kasa. Gwamnan ya mika makullan motocin ga jami'an sojin ne yayin da ya halarci taro
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa N'Dajamena, babban birnin kasar Chadi, domin shugabantar taron shugabannin kasashen Afrika dake da makwabtaka da tekun Chadi (LBC). Kamfanin dillancin labarai na kasa
A ranar Laraba 28 ga watan Nuwamba ne shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da taron hafsin hafsoshin Najeriya na 2018 wadda aka saba yin duk shekara. Wannan karon an gudanar da taron ne a birnin Maiduguri na jihar Borno. Legit.ng
Hukumar dakarun sojin kasa ta bayar da sanarwa kwashe dukkanin gawarwakin dakarun soji da rayukansu suka salwanta a yayin mummunan hari na kungiyar ta'adda ta Boko Haram da ya auku cikin sansanan dakaru da ke garin Maitile.
Wani sojan Najeriya da ya samu damar tsira da ransa a harin da mayakan kungiyar Boko Haram su ka kai sansanin soji dake garin Metele a karamar hukumar Guzamala, jihar Borno, ya bayar da labarinsa. A cewar wani rahoton yanar gizo
Bayan wannan hari da mayakan Boko Haram suka kai, an tura dakarun Sojoji su kwaso gawarwakin wadanda aka kashe, amma suma sun ci karo da mayakan Boko Haram, inda suka yi musayar wuta, wanda hakan yasa suka koma baya.
Jam'iyyar APC na da gwamnoni 4 daga cikin 6 da yankin ke da su. Sai dai babban kalubale da APC kan iya fuskanta shine batun cewar Atiku ya fito ne daga yankin na arewa maso gabas. Shugabannin APC a yankin sun ce alhakin kayar da
Wadanda aka kashe sun hada da kwamandan bataliyan wanda majiyar Legit.ng ta bayyana cewa soja ne mai mukamin laftant kwanel. An kuma gano cewa mataimakin kwamandan bataliyan da jami'in leke asiri da kuma wasu manyan jami'an soji b
Mayakan kungiyar Boko Haram sun kashe manoma tara kuma sun sace wasu mutane 12 a wani kauye da ke Arewa maso gabashin jihar Borno kamar yadda mazauna kauyen suka shaidawa AFP. A ranar Litinin, sun kawo farmaki a wasu gonaki da ke
Jihar Borno
Samu kari