Jihar Borno
A wani labarin kuma wasu mayakan Boko Haram sun kai mugun samame a yankin kudancin jahar Borno a daren Talata, inda suka yi sacen sacen kayayyakin abinci, daga bisani suka banka ma duk wani gida dake kauyen wuta, suka tsere.
Majiyar Legit.com ta ruwaito an yi wannan kashe kashe ne a kauyen Gazabure dake cikin karamar hukumar Gubio na jahar Borno ne, inda rahotanni suka tabbatar da cewa matasan civilian JTF ne suka kai samamen akan yan Boko Haram, suka
Mai magana da yawun iyayen 'yan matan Chibok da aka sace, Mista Ayuba Alamson, ya shaidawa manema labarai a Maiduguri cewar wata mata ce da ta kubuto daga hannun mayakan Boko Haram ta tabbatar ma su da cewar ta zauna tare ne da
Sakataren gwamnatin jahar, Usman Shuwa ne ya sanar da haka, inda yace kundin tsarin mulkin Najeriya ya baiwa gwamna damar tsige kwamishinoninsa, sa’annan gwamnan yana yi ma tsofaffin kwamishinonin fatan alheri.
Sashen kula da cigaban jama'a na majalisar dinkin duniya (UNDP) ya saki sakamakon wani bincike da ya gudanar a kan walwalar jama'a a jihohin Najeriya daga alkaluman da ya tattara a shekarar 2016. Alkaluman da UNDP ta yi amfani da
Tubabbun mayakan kungiyar Boko Haram 51 da ke sansanin 'yan gudun hijira na Bakassi da ke Maiduguri suka tsira da rayyukansu da kyar bayan fusatattun 'yan gudun hijira da mayakan suka kashewa yan uwa sun harzaka domin daukan fansa
Malam LIman mahaifin ma’aikaciyar jinyar nan da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kasha, Hauwa Liman ya bayyana alhininsa da ta iyalansa, dangi da ma yan uwa da abokan arziki, inda yace sun kadu matuka da wannan lamari.
A yau, Litinin, 15 ga watan Oktoba, ne dakarun soji runduna ta 121 da hadin gwuiwar 'yan aikin sa kai na "civilian JTF" su ka yi nasarar ceto wasu mutane 15 daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram. Dakarun sun ceto mutanen ne yayi
A yau, Litinin, ne hukumar sojin sama ta kasa ta bayyana cewar ta kashe mayakan kungiyar Boko Haram da dama bayan ta yi ruwan bama-bamai a wata maboyar su dake Bogum, a jihar Borno. A jawabin da hukumar ta fitar ta bakin kakakinta
Jihar Borno
Samu kari