Jihar Borno
Legit.ng ta ruwaito a yanzu haka UNIMAID, kamar yadda aka saba kiranta ta samar da gwamnoni a Najeriya guda biyar, ma’ana tsofaffin dalibai wadanda suka yi karatun digiri a jami’ar, kuma a yanzu sun zama gwamnoni.
Rahotani sun nuna cewa akwai wani adadin 'yan mata masu dauke da cutar HIV mai karya garkuwar jiki da suke yawo a titunan jihar Borno suna talla kuma suna yada cutar ga abokan huldansu da ba su kame kansu. Wani babban dalilin da y
Wata budurwa, wacce ta sha da kyar daga hannun 'yan Boko Haram, ta bayyanawa wasu 'yan jarida, yanda haduwar ta da Leah Sharibu ta kasance a sansanin 'yan Boko Haram, dake cikin dajin Sambisa. Sannan matar ta bayyana yanda wasu...
Kwamanda Biu yace sun samu labarin motar tana dauke da shinkafa ne, amma an lullube buhunan shinkafar da gawayi da abincin dabbobi, haka zalika yace sun samu nasarar cafke direban motar yayin da yayi kokarin tserewa.
Jihar Borno ta fada hannun wanda ya kure ilmin Boko. Hakan na nufin Mutanen Arewa ta Gabas sun yi Gwamna Farfesa a zaben 2019 a karon farko a tarihi. Yanzu dai An samu wani Gwamna Farfesa a Arewa a APC
Legit.ng ta ruwaito kwmaishinan mai suna Mohammed Ibrahim ya bayyana haka ne yayin da yake ganawa da manema labaru a ranar Laraba, 6 ga watan Maris, inda yace daga cikin jam’yyu 41 da suka tsayar da yan takara har da APC da PDP.
Kasa da shekaru 10 bayan shugaban jam’iyyar PD a jihar Yobe ya canja sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki, Karin wasu shugabannin jam’iyyar sun bi sahun tsohon shugaban na su. A yau, Lahadi, ne Ali Makinta, tsohon shugaban jam’iyyar
Baya ga cece-kuce da aka rika yi bisa adadin kuri'un da aka samu daga jihar Borno a zaben shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya da aka gudanar a ranar 23 ga watan Fabrairun 2019, Tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff ya bayyana
Modu Hajja Bunaye Bama, daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar Boko Haram da aka dade ana nema ya shiga hannu. ‘Yan kungiyar sinitirin sa kai (Civilian JTF) reshen Karamar hukumar Bama da ke jihar Borno ne su ka yi nasarar ka
Jihar Borno
Samu kari