Jihar Borno

Gwamnatin Borno za ta tura mafarauta yaki Boko Haram
Gwamnatin Borno za ta tura mafarauta yaki Boko Haram
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A yau Litinin ne, Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno ya ce gwamnatinsa ta dauki daruruwan mafarauta aiki domin su bayar da gudunmawarsu a yakin da akeyi da 'yan ta'adda a jihar. Gwamnan ya ce dakarun sojojin Najeriya za su bawa