Jihar Borno
Rundunar sojin Najeriya ta 7 Division ta ce dakarunta na atisayen 'HARD STRIKE' tare da hadin gwiwar da 'yan sa kai na Civilian JTF sun kai samame a ranar Alhamis, 10 ga watan Mayun 2019 a kauyukan Fuye da Melere da ke jihar Borno
Mayakan sun dira a kauyen Molai a cikin motoci tare da kai hari kan jama'a da yammacin ranar Talata, daf da lokacin da jama'a ke shirin shan ruwan azumin watan Ramadana. Mambobin kungiyar da ake kyautata zaton masu biyayya ga shug
Duk da fama da kalubalai na rashin tsaro, jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya ta yiwa wasu jihohi hudu da ke fadin kasar nan fintinkau ta fuskar samar da kudaden shiga a sanadiyar kwazon gwamnatin ta.
Rahoton ya bayyana cewa jahar Borno ta tara kimanin naira biliyan shida da miliyan hamsin da biyu (N6.52bn), wanda hakan ya nuna kokarin da gwamnatin jahar keyi wajen tsantsani, tare da ririta kudaden al’ummar jahar.
Kimanin rayukan dakarun sojojin Najeriya biyar sun salwanta yayin da aka nemi sojoji 30 aka rasa biyo bayan wani mummunan hari da kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram ta kai kan wani sansanin dakaru da ke jihar Borno.
Zulum ya bayyana haka ne a shafinsa na kafar sadarwar zamani ta Facebook inda yayi alkawarin daurawa daga inda Gwamna Kashim Shettima ya tsaya, musamman duba da dimbin ayyukan more rayuwa daya dauko.
Za ku ga wasu daga cikin gidajen Shugaba Buhari ya kaddamar a jihar Borno. Haka kuma akwai wata Makarantar Firamaren da Shugaba Buhari ya bude yau a Maiduguri wanda gwamnan jihar ya gina.
Jim kadan bayan an bayyana cewa ya tafi kasar Birtaniya, sai gashi majiyarmu LEGIT.NG ta samu labarin cewa yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa garin Maiduguri babban birnin jihar Borno...
An saka fitilun kan hanya masu amfani da hasken rana guda 44 a garin Kanamma, hedikwatar karamar hukumar Yunusari a jihar Yobe, domin magance yawaitar kai hare-haren 'yan Boko Haram garin. A saka fitilun a kan iyakar garin da jam
Jihar Borno
Samu kari