Jihar Borno
Mazauna yankin titin Damboa da filin wasan Polo sun fara jin karar harbe-harben bindigar tun da misalin karfe 3:00 na rana. Sun bayyana cewar basu tabbacin su waye ke harbe-harben bindigar, ko sojoji ne ke gwajin wasu sabbin makam
Sabon gwamnan jihar Zamfara Babagana Zulum, a ranar Larabar da ta gabata ya bayar da sanarwar kara wa dakarun sa kai albashin su daga Naira dubu goma sha biyar zuwa dubu ashirin a kowane wata.
Mazauna garin Maiduguri, babbar birnin jihar Maduguri a jiya, Talata, 4 ga watan Yuni sun yi bikin karamar Sallah cikin kwanciyar hankali da lumana.
Wani mai nazarin harkokin kungiyoyin ta'addanci ya bayyana cewar Shekau ya fitar da faifan bidiyon mai tsawom minti 35 ne domin aika sako ga kungiyoyin ta'addanci na kasa da kasa biyo bayan rikicin shugabanci da kungiyar ke fama
Rundunar Sojin Saman Najeriya (NAF) ta ce dakarun ta na sama (ATF) da ke atisayen Operation Lafiya Dole sun kai wani kwakwarar hari ga mafakar wasu mayakan Boko Haram da ke garin Abaganaram a Arewacin Borno cikin kokarin ta na kak
Dakarun Sojojin Najeriya sun dakile harin da mayakan Boko Haram suka kai garin Maiduguri kamar yadda wata majiya daga jami'an tsaro da mazauna garin suka shaidawa AFP. Harin yana daya daga cikin hare-haren da mayakan kungiyar ta'a
Rahotan ya bayyana cewar mayakan kungiyar sun kai wa dakarun sojin harin kwanton bauna da safiyar ranar Asabar yayin da suke kokarin kwashe al'ummar wasu kauyuka a jihar. Mayakan sun bude wuta a tawagar motoci kusan 50 da sojoji
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Borno tayi bajakolin masu laifi da 'yan ta'adda fiye da 50 da ta kama tare da kayan laifi da makaman su a hedikwatar rundnar dake Maiduguri, babban birnin jihar Borno. Masu laifin da aka
A ranar Talata 21 ga watan Mayu ne shugaban hafsin hafsohin Najeriya, Lafanat Janar Tukur Buratai ya kaddamar da sabbin gidajen ma'aikatan Jami'ar Sojojin Najeriya da ke Biu, NAUB a Jihar Borno. A jawabin da ya yi wurin taron, Mr
Jihar Borno
Samu kari