Jihar Borno
Akalla mutane uku ne suka rasa ransu yayin da mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram suka kai wani samame garin Nganzai dake cikin jahar Borno a ranar Litinin, 9 ga watan Satumba,
Kazalika, rundunar sojin ta ce ta gudanar da bincike a kauyen kuma ta yi nasarar samun wasu makamai mallakar 'yan ta'addar da suka hada da; bindigu samfurin AK47 guda 6 da alburusai 66. Sanarwar ta kara da cewa babu wani soja da y
Da take jawabi yayin taro da manema labarai a Abuja ranar Litinin, Callamard ya ce akwai bukatar daukan matakan gagga wa domin kawo karshen aiyukan ta'addanci da suka yi sanadiyyar salwantar rayukan dubban jama'a. Najeriya na fama
Wani yaro mai suna Ali ya bayyana halin da suka tsinci kansu tare da iyayensa bayan yan ta’addan Boko Haram sun kama su a garin Gwoza da ke jihar Borno.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya bayyana cewa 'yan kungiyar Boko Haram suna cikin kowacce kabila ta kasar nan. Gwamnan yayi wannan magana ne a lokacin da ya gana da manema labarai jim kadan bayan kammala ganawar da yayi...
Mahukunta a kasar Nijar sun wasu 'yan ta'adda da ake zargin mayakan kungiyar masu tayar da kayar baya na Boko Haram ne sun hallaka mutane 12 a garin Gueskerou na jihar Diffa wanda ke iyaka da kasar Najeriya.
Gwamna Babagana Umara Zulum a ranar Juma’a, 23 ga watan Agusta, ya yi ganawa na musamman da shugaban kasa Muhammadu Buhari akan hare-haren da yan ta’addan Boko Haram suka kai kananan hukumomin Gubio, Magumeri da Konduga dake Borno
A duk lokacin da kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kama wani gari a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, abinda take yi shine kakabawa tare da dabbaka dokokinta a kan jama’an da suka rage a garin, bayan sun kashe na kashewa, ma
Wani Malamin Jami'ar Maiduguri dake jihar Borno ya umarci dalibanshi da suke karatu a bangaren namun daji da su dauki miciji da ranshi kafin su samu su haye jarrabawarshi. An nuno wasu daga cikin daliban yadda suke yin karkarwa...
Jihar Borno
Samu kari