Jihar Borno
Wani rahoto da jaridar Amurka ta Wall Street Journal ta wallafa ya ce an birne fiye da sojojin Najeriya 1,000 a wani boyeyen makabarta da ke garin Maimalari a jihar Borno ba tare da yi musu karramawa irin ta sojoji ba. Rahoton ya
'Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun kai hari a kauyen Jakana da ke karamar hukumar Konduga na jihar Borno a daren jiya kamar yadda wasu jami'an tsaro na sa kai tabbatar. An ce harin ya faru ne misalin karfe 6.30 na yamma a kan t
Boko Haram sun yi mummunan ta’adi a Jihar Borno inda ‘Yan ta’addan su ka hallaka masu jimamin makokin mutuwa. Tuni Gwamna Zulum ya yi Allah-wadai da wannan hari da a ka kai wanda haryanzu 11 na asibiti.
Ofishin Mai Bawa Shugban Kasa Shawara kan Harkokin Tsaro, ONSA ta sanar da cewa sojojin 159 troops sun ragargaza hanyoyin safarar kayayyaki da 'yan kungiyar ta'adda na ISWAP ke amfani da shi. Mai magana da yawun ONSA, Mista Danjum
Yan ta’addan ISWAP sun kashe sojoji shida a wani harin bazata da suka kai a jihar Borno da ke yankin arewa maso gabashin Najeriya, wasu majiyoyi na sojoji biyu suka sanar da AFP a ranar Alhamis.
A Jihar Borno wasu Sarakuna da su ka bar gadon mulki sun fara komawa kan karaga inda Sarkin Gwoza ya koma kan kujerar mulki bayan shekaru 5 da ta’adin ‘Yan Boko Haram a Yankin.
A wani yanayi da salo mai kama da na shirin fim, dangin amarya sun kashe wani ango tare da abokansa da suka zo kauyen Borong da ke karamar hukumar Demsa a jihar Adamawa daga jihar Borno domin daurin aure. Marigayin, Luka Yakubu,
A cewar majiyar, dakarun sojojin sun je yankin ne domin cigaba da sharar sansanin 'yan Boko Haram, amma sai aka kai musu harin kwanton bauna a hanyarsu. Mayakan kungiyar Boko Haram sun kashe dubban mutane tare da raba miliyoyi da
Gwamnan ya yi wannan furucin a ranar Laraba yayin da yake karbar bakoncin tawagar ma’aikatan CBN reshen jihar Borno wadanda suka kawo masa ziyara a ofishinsa.
Jihar Borno
Samu kari