Jihar Borno
Mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram sun sako wani babban limamon cocin Living Faith dake garin Maiduguri mai suna Moses Oyeleke mai shekaru 58, tare da wata dalibar makaranta, Ndagiiya Ibrahim Umar.
Abubakar Shekau, shugaban mayakan 'yan ta'addan musuluncin nan na Boko Haram ya aikowa da masu maulidi sako. Ya caccakesu akan babu inganci ko sahihanci a kan ranar da aka haifi fiyayyen halitta, manzo annabi Muhammadu SAW
An alakanta mika wuyan mayakan da matsin lambar da suke fuskanta daga dakarun soji, wadanda ke cigaba da kaddamar da hare-hare a sansani da maboyar mambobin kungiyoyin ta'addanci ke kai wa. Shugaban sashen yada labarai na rundunar
Jakana wani kauye ne da ke mararraba da birnin Maidugurin Borno da kuma birnin Damaturu na jihar Yobe, inda a watan Yulin da ya gabata rayukan dakarun sojin Najeriya shida suka salwanta yayin gumurzu da 'yan ta'adda.
Rundunar sojin Najeriya, ta sanar da cewa, 'yan ta'adda 7 ne suka kurmushe sakamakon bam din da ya tashi dasu. Rundunar sojin ne suka dasa abun mai fashewa a dajin Lamba da ke kan titin Jakana-Mainok dake Barno. Shugaban yada laba
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Ndume yace ya samu wannan bayani ne bayan dawowa daga ziyarar daya kai jahar Borno a kwanakin baya, inda yace tabbas ta tabbata akwai hannun wasu kungiyoyi masu zaman kansu dake baiwa yan Boko Haram kay
Shehu Sani ya bayyana cewa babu bukatar yan Najeriya su tafi neman malaman kasar Saudiyya mai makon haka a bai wa yan kasa kwangilar wannan aiki duk a cikin manufar dogaro da kayayyakin gida.
Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya amince da biyan kudin sallama ga rukuni na biyu na wadanda suka yi ritaya mutum 1,000 tsakanin 2013 zuwa yanzu.
Wani dan Najeriya mai suna Haruna Moda Maina Asaga ya nuna alhini akan mutuwar kannasa guda biyu. Mutumin ya yayi rashi na kaninsa da kuma kanwarsa, Usman da Asha Modu Mai a, a Maiduguri, jihar Borno.
Jihar Borno
Samu kari