Jihar Borno
A cikin wani bidiyo dake yawo a shafukan sadarwa, an hangi gwamnan yana yi ma Sojoji tsawa tare da zarginsu da karbar cin hancin N1000 daga hannun direbobin dake bin babbar hanyar Maiduguri – Dammaturu.
Amma wasu masu nazari da hasashen al'amura sun bayyana musayar yawu a tsakanin Shekau da Zulum a matsayin babbar nasara a matakan yin sulhu da 'yan ta'adda a kowanne mataki. Tun cikin shekarar 2009 jihar Borno da wasu jihohin yank
Sojojin dake gadin shingayen kan hanyar Damaturu zuwa Maiduguri sun fusata gwamnan jihar Barno, Farfesa Babagana Umara Zulum da yammacin ranar Litinin. Ran gwamna Zulum ya baci ne yayin da yaci karo da dogon layin ababen hawa yayi
Mun kawo jerin wasu fitattun Gwamnonin Najeriya 5 da su ke da Digiri fiye da daya. Dama can Umara Zulum da Ben Ayade sai da su ka zama Farfesa kafin zama Gwamna
Daga cikin kokarin da ya ke yi na bayar da tallafi ga jama’a a kudancin jihar Borno, Gwamna Babagana Umara Zulum ya ziyarci Damboa a ranar Juma’a, 3 ga watan Janairu domin rabon kayan abinci da sauran kayayyakin amfani.
Rundunar sojin sama na Najeriya ta lalata wani ginin ajiye kayayyakin jin dadi na yan ta’addan Boko Haram a Gujeri da ke dajin Sambisa a jihar Borno. Rundunar ta ce an aiwatar da aikin ne ta jirgin yakin Operation Lafiya Dole.
Dakarun sojan saman Najeriya sun sake samun nasarar yin watsa watsa da dimbin mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Harama a wani samame da suka kai musu ta sama ta hanyar amfani da jiragen yaki.
Mahaifinsa, marigayi Khalifah Isyaku Rabiu, yana daya daga cikin manyan malamai da kuma 'yan kasuwa dake da masana'antu tun a shekarun 1970s da 1980s. Abdul Samad ne ya kafa kuma yake jagorantar rukunin kamfanonin BUA dake sarrafa
Kungiyar ISWAP wanda aka fi sani da suna Boko Haram ta yi ma wasu kiristoci 11 kisan gilla a matsayin ramuwar gayyan kashe kwamandanta da mai magana da yawunta da Sojoji suka yi a cikin watan Oktoba.
Jihar Borno
Samu kari