Jihar Borno
Kwamandan Operation Lafiya Dole, Manjo Janar Olusegun Adeniyi ya karya shirunsa a kan dawowar hare-haren yan ta’addan Boko Haram a hanyar Babbar titin Maiduguri-Damaturu, ya gargadi masu ababen kan tashoshin bincike na bogi da yan
Kwamandan atisayen 'Ofireshon Lafiya Dole', Manjo Janar Olusegun Adeniyi, ya ankarar da direbobi da sauran masu ababen hawa a kan shigayen tsare ababen hawa na bogi da 'yan Boko Haram suke saka wa a kan hanyar Damataru zuwa Maidug
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ziyarci hedkwatar tsaro na hadin gwiwar kasa da kasa a N’Djamena, babbar birnin kasar Chadi. Rundunar tsaron wadana mafi akasarinsu daga kasashen Chadi, Kamaru, Nijar da Najeriya, sun
Anyi musayar wuta mai tsanani tsakanin mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram dake karkashin jagorancin Abubakar Shekau da kuma mayakan ISWAP dake karkashin jagorancin kungiyar ta’addanci ta duniya, watau ISIS.
Rahotanni sun kawo cewa Jama’a da dama na tserewa daga gidajensu sakamakon hare-haren yan ta’addan Boko Haram a hanyar babban titin Maiduguri/Damaturu.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya umurci mahukunta na asibitin jihar da ta dakatar da wani likita da aka zarga da karkatar da magunguna daga wajen siyar da magani na asibitin.
Wani Injinya mai suna Ameh Osivue Shagari ya wallafa hotunan gwamna jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a yayin da yake zaune a cikin jirgin sama kuma kujerar gama-gari daga Abuja zuwa Maiduguri a ranar Talata. Wani fasinja mai sun
A ranar jajiberin sabuwar shekara ne yayin da miliyoyin mutane suke murnar sabuwar shekara, gidan Abdulazeez Musa wanda jami'i ne a rundunar sojin Najeriya suka fada halin tashin hankali. A wannan ranar ne rundunar sojin Najeriya
Duk da kasancewar jiharsa ta gaba da 'yan ta'adda suke kaiwa hare-hare tare da aiyukan ta'addanci, Gwamna Babagana Umara Zulum mutum ne mai tsananin karfin hali da kwarin guiwa.
Jihar Borno
Samu kari