Jihar Borno
Shugaban kungiyar mazauna garin Chibok da ke jihar Borno mai suna Dauda Iliya wanda aka fi sani da ‘Kibaku’ ya bayyana cewa, a ranar 14 ga watan Janairu na 2016 ne shugaban kasa yayi wa iyayen ‘yan matan da aka sace jaje...
Gwamna Babagana Umara Zulum na jahar Borno, ya ziyarci yankin Monguno inda ya kwashe tsawon kwana biyu a garin. Hakan na kunshe ne a cikin wani jawabi daga hadimin gwamnan kan harkokin labarai, Isa Gusau ya fitar a ranar Laraba.
Sheikh Ibrahim Saleh ne ya bayyana a na daya a ilimin hadisi a nahiyar Afirka, amma na biyu a fadin duniya baki daya. Malamin masani ne babba a ilimin hadisi a wannan zamani. Sheikh Ibrahim Saleh asalin dan Kanem-Bornu ne...
Rundunar sojin Najeriya ta karrama jami’ai da sojojin Operation Lafiya Dole su 37 sakamakon hakazakarsu wajen yaki da ta’addanci a yankin arewa maso gabashin kasar.
Dan majalisa mai wakiltan Borno ta Kudu a majalisar dokokin tarayya, Sanata Ali Ndume, ya koka kan halin da ake ciki a arewa maso gabas cewa abubuwa na kara tabarbarewa a kullu yaumin.
Wata karamar yarinya yar shekara 12 ta tashi bamabamai a cikin wata makarantar Islamiyya a jahar Borno, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar kananan yara maza guda uku, tare da raunata wasu mutane hudu.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya nada Kesta Ogualili daga jihar Anambra da Yusuf Alao daga jihar Oyo a matsayin masu bas hi shawara ta musamman. Ogualili, dan asalin karamar hukumar Dunokofia ne na jihar Anambr
Gwamnan jahar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana wasu manyan kalubale dake kawo tarnaki, tare da mayar da hannun agogo baya a yakin da Najeriya take yi da kungiyar ta’addanci na Boko Haram fiye da shekaru 10.
Shugaban hafsan soji, Laftanal Janar Tukur Buratai a ranar Talata, 28 ga watan Janairu, ya sake bude babban hanyar Maiduguri-Damboa bayan rundunar soji ta rufe shi saboda rashin tsaro.
Jihar Borno
Samu kari