Jihar Borno
Gwamna Umara Zulum ya bada labarin abin da ya faru tsakaninsa da Abba Kyari a Aso Villa. Ya ce sau 6 yana zuwa Abuja ya na samun Kyari a ofis kafin karfe 8:00am
A ranar Lahadi ne rahotanni su ka bayyana cewa wani ma'aikacin UN ya mutu a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri bayan an kwantar da shi sakamakon nuna alamomi
Iyalan marigayi tsohon shugaban ma’aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mallam Abba Kyari, sun gudanar da taron addu’ar uku da bakwai domin gudun cunkoso.
Za ku ga banbancin DCP Abba Kyari, Janar Abba Kyari da Malam Abba Kyari. A halin yanzu duka wadannan Bayin Allah sun rasu face DCP Abba Kyari mai shekaru 45.
An kidime bayan an samu labarin annobar cutar Coronavirus a Kauyen Borno a daidai lokacin da ake fama da annobar cutar COVID-19 a Najeriya da sauran kasahe.
Ya kara da cewa su mutanen 44 na daga cikin mutum 58 da dakarun soji na hadin gwuiwa su ka kama yayin wani atisaye a yankin tekun Chadi. "An kama mambobin kungi
Shugaban rundunar sojin Najeriya, Tukur Buratai, ya yi kira ga dakarun soji a kan su nuna sadaukantakarsu yayin yakar Boko Haram. Wannan kiran ya biyo baya ne b
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci ma’aikatar kula da musufi da walwalar yan gudun hijira da ta gudanar da cikakken bincike game da sababin tashin gobara
'Yan gudun hijira 14 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da 15 daga ciki kuma suka samu raunika daban-daban. Hakan ya faru ne sakamakon barkewar gobara a sansani
Jihar Borno
Samu kari